Browsing Tag

Intanet

Nau’ukan Fasahar Sadarwa a Intanet (4)

A makon da ya gabata idan masu karatu basu mance ba, mun kawo bayanai kan tsarin da masu tashoshin talabijin suke bi ne wajen yada shirye-shiryensu, da kuma nau’ukan shirye-shiryen da suke da su a shafukan Intanet.  Wannan mako, kamar yadda…

Nau’ukan Fasahar Sadarwa a Intanet (3)

A makon da ya gabata mun fara kawo bayanai kan tsarin da ke tattare da yada labarai da wakoki a gidajen yanar sadarwa na tashoshin rediyo da ake dasu a giza-gizan sadarwa ta duniya.  Mun kuma nuna irin hanyoyin da su ke bi wajen taskance…

Nau’ukan Fasahar Sadarwa a Intanet (2)

 Mun fara kawo mukaddima a makon da ya gabata kan nau’ukan fasahar sadarwa da ke giza-gizan sadarwa na Intanet.  Inda muka fara da irin dalilan da suka haddasa yaduwar nau’ukan wadannan hanyoyin sadarwa a Intanet, duk da cewa suna da nasu…

- Advertisement -

Mashakatar Lilo a Intanet (Cyber Cafe)

A makon da ya gabata, mun yi zama ne don nazari kan kasidun baya da tasirinsu wajen taimaka ma mai karatu kara saninsa da fahimtarsa kan wannan hanyar fasahar sadarwa da abin da ya shafe ta.  A haka za mu ci gaba da kawo bayanai, muna zama…

Hira da Tattaunawa a Intanet

A ƙasidar da ta gabata wancan mako, mun karanta cewa Wasikar Hanyar Sadarwa wato Imel, na ɗaya daga cikin gimshikan da suka dada habbaka sanayya kan Fasahar Intanet a duniya gaba.  To bayan Imel,  masu biye mata sune Zaurorin Hira da…