Browsing Category
Fasaha
Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (3)
Amma a halin yanzu da bayyanar wannan fasaha ta AI, an kintsa musu tunani da ɗabi’un ɗan adam, don basu damar…
Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (2)
Akwai manhajoji da tsare-tsare birjiki a wayoyinmu na salula, kuma tuni mun daɗe muna amfani da manhajoji ko wasu…
Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (1)
Manufar fasahar “AI” ita ce, koya wa kwamfuta da manhajojin kwamfuta, da na’urorin sadarwa – irin wayar salula da…
Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (2)
Fasahar samar da bayanai na AI tana iya ƙirƙirowa tare da kwaikwayon muryar mutane kala-kala. Kana iya ɗaukan…
Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (1)
Bayan samuwar wannan fasaha a gine cikin na’urori da hanyoyin sadarwar zamani, a halin yanzu manyan kamfanonin…
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada Ko Araharta (19)
Ƙarƙashin wannan sashi mun yi bayani ne a taƙaice kan ci gaban da aka samu shekaru kusan 20 da suka gabata zuwa…
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (18)
Asalin kalmar “Huawei” kalma ce ta yaren mandarin, wato harshen mutanen ƙasar Sin kenan. Abin da kalmar take nufi…
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (17)
A farkon lokacin da kamfanin Apple ya fara ƙera wayoyin iPhone, ya ƙera su ne da matakin mizanin ma’adana kashi…
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (16)
A yau za mu ɗora bayani kan yadda farashin wayoyin salula ke bambanta sanadiyyar bambantar kamfanin dake ƙera su.
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (15)
Kashin farko na wayar salula da galibin kamfanonin ƙera wayar salula na duniya ke ƙerawa su ne wayoyi masu araha. …
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (14)
A zamunnan baya, idan kana son ɗaukan hoto akwai maɓalli da za ka matsa a jikin kyamarar. Kyamarorin zamani ma,…
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (13)
Duk kyamarar da take da tabarau (Lens) mai cin dogon zango, ita ake kira Telephoto Camera. - Jaridar AMINIYA ta…
