LACCOCIN TARURRUKA
Kasidun Tarurruka da na Gabatar a Wurare da Lokuta Daban Daban.
Ga kasidun da na gabatar a tarurruka na musamman da aka gayyace ni a lokuta daban-daban, don munasaba daban-daban. Mai bukata na iya saukar da kowannensu ta hanyar matsa alamar “Sauke” dake karshen kowane sahu na jadawalin dake kasa. Allah sa a dace, amin.
| LAMBA | TAKEN LACCA | KARIN BAYANI | NAU’IN BAYANI | SAUKE |
|---|---|---|---|---|
| 1 | Bunkasar Fasahar Sadarwa a Najeriya | Lacca ta musamman da na gabatar a taron shekara shekara da kungiyar TSANGAYAR ALHERI ta shirya, ranar 1 ga watan Janairu, 2012, a Sani Abatch Youth Center, Madobi Road, Kano | Microsoft Word | Download |
| 2 | Rayuwar Matasa a Dandalin Abota na Intanet | Lacca ta musamman da na gabatar a taron shekara shekara da kungiyar TSANGAYAR ALHERI ta shirya, ranar 5 ga watan Janairu, 2013, a dakin taro na MAKERA MOTEL dake hanyar Daura, Katsina | Microsoft Word | Download |
| 3 | Hanyoyin Sadarwar Zamani da Tasirinsu a Najeriya | Lacca ta musamman da na gabatar a taron bita da kungiyar limaman Abuja – FCT IMAMS FORUM – ta shirya wa limaman Abuja cikin kwanakin 14 – 15, Mayu, 2016 | PowerPoint | Download |
| 4 | Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Maitama – Maza) | Lacca ta musamman da na gabatar a muhadarar maza da kwamitin masallacin Aliyyu bin Abi Taalib dake Maitama, Abuja, ta shirya, ranar 1 ga watan Yuni, 2016. | PowerPoint | Download |
| 5 | Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Maitama – Mata) | Lacca ta musamman da na gabatar a muhadarar mata da kwamitin masallacin Aliyyu bin Abi Taalib dake Maitama, Abuja, ta shirya, ranar 26 ga watan Yuni, 2016. | PowerPoint | Download |
| 6 | Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Sokoto, 2016) | Lacca ta musamman da na gabatar a taron bita da Cibiyar AHLUL BAITI WAS SAHABA ta shirya a birnin Sokoto, ranar 13 ga watan Agusta, 2016, | PowerPoint | Download |
- Adv -