Browsing Tag

Intanet

Gina Gidan Yanar Sadarwa (Web Design)

Kamar yadda nayi alƙawari makon da ya gabata, yau ga ni ɗauke da bayani kan Gina Gidan Yanar Sadarwa.  Sai dai wani hanzari ba gudu ba. . .masu karatu za su ji dandanon wannan ƙasida ta canza, sabanin yadda aka saba jin bayani…

Fasahar Intanet ta Cika Shekaru 20

A cikin makon da ya gabata ne aka gabatar da bukukuwa tare da tarurrukan bita da nazarin ci gaban da fasahar Intanet ta yi cikin shekaru ashirin da suka gabata; wato daga shekarar 1989 zuwa 2009. Wadannan tarurruka sun samu halartar masu…

- Advertisement -

Alakar Intanet da Harkokin Rayuwa (3)

Makonni biyu da suka gabata mun kawo bayanai kan alakar da ke tsakanin Intanet da harkokin yau da kullum. Inda muka sanar da mai karatu abubuwa da dama na abin da ya shafi harkokin rayuwa da yadda ake gabatar dasu a duniyar Intanet. Duk da…