Hanyoyi 9 Da Fasahar AI ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (8)
Wannan fasaha ta Copilot dai an samar da ita ne nau’i daban-daban. Akwai wacce ke ɗauke kan babbar manhajar Windows, wacce har yanzu take kan zubin gwaji (Preview). Da wannan manhaja kana iya umartan kwamfutarka ta buɗo maka wuraren da…
