Matsalolin Katin ATM a Najeriya (1)
Bayyanar katin ATM da bankuna suka fara amfani dashi wajen baiwa masu hulda dasu damar cire kudi cikin sauki, abu ne da aka ta yabawa sosai. A daya bangaren kuma, hakan yazo da nasa matsalolin. A wannan mako za mu fara duba matsalolin…
