Hanyoyin da Kafafen Sadarwa Na Zamani Ke Bi Wajen Kayyade Masu Amfani Da Shafukansu
Daga cikin hanyoyin samar da tsari akwai shardanta yin rajista, wanda ya kunshi bayar da bayanai irin: suna, da adireshi, da lambar waya ko adireshin Imel, da sana’a ko aikin yi, da tarihin karatu da aiki, da kuma adadin shekaru. Galibi…
Me Yasa Hukumomin Kasashen Duniya Ke Kayyade Tsarin Ma’amala da Kafafen Sadarwa Na Zamani?
A halin yanzu akwai adadi mai yawa na mutane dake ta’ammali da wadannan kafafe na sadarwa a duniya. Misali, Dandalin Facebook na da adadin masu rajista sama da biliyan biyu da miliyan dari bakwai (2.7 billion), a kididdigar shekarar 2021.…
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya (3)
Wannan bangare ya dora wa kamfanonin sadarwa ne wasu hakkoki, don rage yaduwa da bunkasar labarun karya da na bogi ta amfani da kafafen sadarwa da ‘yan kasa ke amfani dasu. Mahimman dokokin dake karkashin wannan bangare dai guda shida ne. …
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya (2)
Su wadannan manyan kafafen sadarwa da adadin ‘yan Najeriya masu rajista dasu ya wuce dubu dari, dole ne suyi rajista da hukumar Najeriya; ma’ana ya zama suna da rajista a kasarmu kenan, kamar yadda suke da rajista a asalin kasar da suke da…
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali Da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya (1)
Manyan al’amuran da wannan doka ta shagaltu dasu dai guda biyu ne: na farko shi ne ayyukan dukkan kafafen sadarwa na zamani dake Intanet, wadanda ‘yan Najeriya ke amfani dasu; suna da rajista ne, ko babu rajista. Wadannan kafafe kuwa,…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (4)
Manufofin Fasahar “EDGE Computing”
Bayanan samar da bayanai da adana su, fasahar “EDGE Computing” ta zo ne don magance matsalar sarrafawa da kuma aikawa ko musayar bayanai kai tsaye a lokacin da ake so da bukata. Wannan ita ce manufa ta…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (3)
A halin yanzu fasahar “Cloud Computing” ce tafi shahara cikin nau’ukan wadannan hanyoyin adana bayanai ta hanyar Intanet. Sai dai kuma, wannan fasaha tana dauke da nakasu ta wani bangaren. Domin fannin fasahar sadarwa a kullum ci gaba…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (2)
Tsarin “Cloud Computing” wata hanya ce da kamfanonin sadarwar Intanet – irin su Google, da Microsoft, da Amazon – suka samar, wacce ke baiwa duk wanda yayi rajista damar adana bayanansa a ma’adanarsu kai tsaye, ta hanyar wata manhaja ta…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (1)
Abin da wannan sabuwar fasaha ta kunsa shi ne, kusantar da cibiyoyin sarrafa bayanai zuwa ga masu amfani da na’urorin sadarwa na zamani. Ma’ana, gina wuraren da ke dauke da kwamfutoci da na’urorin da za su rika sarrafa bayanan da mutane ke…
Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (3)
Ana amfani da manhajar “Smart Contract” wajen rajistar inshora, da taskance bayanan marasa lafiya a asibitoci, da yin rajistar lasisin motoci, da taskance bayanan kadarorin jama’a, da taskance bayanan da suka shafi kayayyakin abinci da wasu…
Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (2)
A takaice dai, wannan tsari na fasahar “Blockchain”, gamammen tsari ne na taskar bayanan cinikayya da hada-hadar kasuwanci dake warwatse a giza-gizan sadarwa na duniya (Distributed Ledger System – DLS), wanda idan aka shigar da bayanai…
Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (1)
Kamar yadda na sanar a sama, daga wannan mako zuwa makonni biyu dake tafe za mu yi nazarin Fasahar Blockchain ne, tare da alakarta da tsarin wannan marhala da muke fuskanta na sadarwa, da kuma tsarin hada-hadar kudi ta hanyar na’urori da…
