Hamshakin Mai Kudin Duniya, Mista Elon Musk, Ya Saye Kamfanin Twitter Kan Kudi Dala Biliyan 44…
Mista Elon Musk, wanda shi ne mai kudin duniya a halin yanzu, ya kasance cikin shahararrun mutane dake amfani da shafin Twitter sosai, kuma ya shahara da ra’ayinsa na ganin rashin dacewar hanyar da kamfanin Twitter ke bi wajen rufe shafukan…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (3)
A duk sadda ka matsa alamar “Like” dake wani shafi (Page), ko karkashin wani rubutaccen sako (Text Post), ko hoto (Image Post), ko bidiyo (Video Post), za a wallafa sunanka a jerin wadanda suka ga wannan sako, kuma suka nuna sha’awarsu…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (2)
Dandalin Facebook ya samar da wani tsari da ke baiwa mutane damar rufe shafinsu da zarar sun rasu. Galibi an fi amfani da wannan tsari a kasashen da suka ci gaba. Dangane da haka, da zarar wani ya mutu, kuma ‘yan uwansa suka sanar da…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (1)
Da farko dai, su shafukan Facebook (Facebook Page) an kirkiresu ne don baiwa mutane shahararru da kamfanoni da kungiyoyin da kuma kasashe ko hukumomin dake son tallata manufofi ko hajojinsu da ra’ayoyinsu ko kuma, a wani lokacin ma, don…
Web 3.0: Fasahar “Artificial Intelligence” (3)
Masana harkar sadarwa da dabi’un dan adam suka ce a yanzu dai, babu wanda yafi kowa sanin dan adam irin wayar salularsa, da kwamfutarsa, da kuma shafukan Intanet din da yake ziyarta. Wayar salularka, ta wani bangare, ta fi matarka, da dan…
Web 3.0: Fasahar “Artificial Intelligence” (2)
Daga cikin ire-iren wadannan kananan manhajoji masu fasaha akwai na kamfanin Microsoft mai suna: “Cortana”, wacce ke iya gudanar da irin wadancan ayyuka na “Siri”. Duk da cewa tana kwamfuta ne, amma yanzu an samar da na wayar salula. Duk…
Web 3.0: Fasahar “Artificial Intelligence” (1)
Wannan fanni na “AI”, fanni ne dake karantar da yadda za a iya tsofa wa kowace irin na’ura da hanyoyin sadarwa na zamani dabi’u da halayya irin ta dan adam. Manufar fasahar “AI” ita ce, koya wa kwamfuta da manhajojinta, da na’urorin…
Web 3.0: Marhalar Fasahar Intanet Zubi Na Uku (2)
Karkashin tsarin “Web 2.0” ne dandalin sada zumunta ya samo asali, ya habaka, har aka wayi gari wadanda basu san yadda Intanet ke aiki ba sun dauka kafafen sada zumunta irin su Facebook, ko WhatsApp, ko Twitter su ne kadai Intanet din. …
Web 3.0: Sabon Nau’in Giza-Gizan Sadarwa na Duniya Zubi na Uku (1)
Wannan nau’i na zubin giza-gizan sadarwa ya samo asali ne tsakanin shekarun karshe na 1980s zuwa karshen shekara ta 2000. Wannan shi ne zamanin jarirantakar fasahar Intanet, kuma marhalar dake tsakanin sadda hukumar tsaro ta Amurka ta…
Mahimman Abubuwan Ci Gaba a Fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa a Shekarar 2021 (3)
Wannan ginanniyar manhaja mai suna: “For You”, ita ce ke tarkato maka nau’ukan mutane (gwaraza) da suka yi fice a dandalin, don ka bi su ko yi abota dasu. Da zarar ka saukar kuma ka hau manhajar TikTok a karon farko, kana gama rajista da…
Mahimman Abubuwan Ci Gaba a Fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa a Shekarar 2021 (2)
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 18 ga watan Fabrairu, 2022.
Mahimman Abubuwan Ci Gaba a Fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa a Shekarar 2021 (1)
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 11 ga watan Fabrairu, 2022.
