Saƙonnin Masu Karatu (2022) (12)

Idan tsarin dake girke cikin dandalin Facebook ya lura cewa an harbi shafinka da ƙwayar cuta, to, nan take zai rufe shafin, don kada kaci gaba da yaɗa ire-iren waɗannan cututtuka ga wasu.  Dole ya rufe shafinka, duk da cewa ba laifinka…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (11)

A ƙa’idar ma’amala da fasahar Facebook, yawan shiga zauruka da yawa, musamman marasa alaƙa da manufar mai yin hakan, laifi ne.  Idan a ƙarshe hasashen manhajar tantance mutane yayi ƙarfi, nan take sai dai kaji an yi waje da kai.  - Jaridar…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (10)

Hukumar Facebook tana iya rufe shafinka idan ya tabbata cewa kana yaɗa saƙonnin batsa tsakanin jama’a; ya Allah ta hanyar rubutattun saƙonni ne, ko hotuna, ko sauti, ko kuma ta amfani da saƙonnin bidiyon batsa. - Jaridar AMINIYA, ranar…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (9)

Dalilan dake sa a rufe maka shafinka a Facebook suna da ɗimbin yawa.  Amma za mu iya keɓance su zuwa dalilai 12; duk wani laifi da zai sa a rufe maka shafi, ba ya rasa alaƙa da ɗaya ko biyu daga cikin waɗannan dalilai ko laifuka guda goma…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (8)

Nazarin ƙorafinka/ki na iya ɗaukan lokaci…”  ko wani zance makamancin hakan.  A yayin da manhajar kwamfuta ce ke lura da masu saɓa doka kuma nan take su rufe shafukansu idan suka taka doka, amma bayan ka aika bayanan da ake buƙata daga…

Sakonnin Masu Karatu (2022) (7)

Bayan dukkan wannan bayani, hanya mafi sauki wajen gano hakikanin abin da ke sa waya ta shiga irin wannan yanayi shi ne zuwa wajen mai gyara.  Shi zai duba ta, don tabbatar hakikanin abin da ya same  ta.  - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 23…

- Advertisement -

Sakonnin Masu Karatu (2022) (6)

Zancenka gaskiya ne kan cewa ana amfani da hanyar kutse wajen satan kudaden zamani dake Intanet.  Hakan ya sha faruwa sosai, kuma yana faruwa.  Ba su kadai ba, hatta lokacin da Babban Bankin Najeriya wato: “CBN” ya kaddamar da nau’in kudin…

Sakonnin Masu Karatu (2022) (5)

Fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa shi ne tsarin dake taimakawa wajen aiwatar da sadarwa mai inganci, ta amfani da na’urori da kuma hanyoyin sadarwa na zamani, don gudanar da harkokin rayuwa.  Dangane da ma’anar wannan fanni da ya gabata, za…

Sakonnin Masu Karatu (2022) (4)

Wanda ya samar da wannan kamfani ko shafi shi ne: Changpeng Zhao, wanda dan asalin kasar Sin ne.  Ya yi hakan ne a shekarar 2017, wato shekaru 5 da suka gabata kenan.  Wannan mutum, wanda ake wa lakabi da “CZ”, kwararren maginin manhajar…