Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu Fahimci Haƙiƙaninsu Ba…
Fasaha ta biyu da galibin jama’a suka jahilci yadda take a aikace, ita ce fasahar “Metaverse”. Wannan fasahar dai na cikin sababbin fasahohin dake ɗauke cikin sabon zubin “Web 3.0”; wato zubin giza-gizan sadarwa na uku, wanda muka yi…
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu Fahimci Haƙiƙaninsu Ba…
Manufar samar da fasahar AI shi ne, maimakon aikin da kake yi akan kwamfuta, ta hanyar ba ta umarni kai tsaye, ɗaya-bayan-ɗaya, don ta aiwatar maka da abinda kake so. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 20 ga watan Janairu, 2023.
Bitar Maƙalolin Da Suka Gabata a Shekarar 2022 (2)
Idan Allah Ya kaimu marhala ta gaba, wacce za mu shiga nan da makonni biyu dake tafe, za mu buɗe ne da yin sharhi kan irin ci gaban da aka samu a fannin kimiyya da fasahar kere-kere, cikin shekarar da ta gabata. - Jaridar AMINIYA, ranar…
Bitar Maƙalolin Da Suka Gabata a Shekarar 2022 (1)
Bayan shekaru 16 da fara rubutu a wannan shafi mai take: “Kimiyya da Ƙere-Ƙere” na jaridar AMINIYA mai albarka, mun gabatar da maƙaloli guda 730; an samu ƙarin 52 kenan daga adadin 680 da na sanar a shekarar da ta gabata. - Jaridar…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (3)
A nan gida Najeriya ma mun ga tasirin wannan fasaha. A farkon bayyanar wayar salula jama’a sun fuskanci caji mai yawa wajen aikawa da karɓan sakonni tes a wayoyinsu. Amma daga baya hukumomin sadarwar ƙasarmu sun yi tsayin dake wajen ganin…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (2)
Saboda shaharar fasahar saƙon tes, a ƙasar Jafan an samu yaɗuwar wata sabuwar hanyar yaɗa adabi a shekarar 2003, inda aka samu wasu marubuta dake rubuta ƙirƙirarrun labarai da yaɗa su ta hanyar saƙon tes kai tsaye. Kowane babi an taƙaita…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (1)
Ga masu bibiyar wannan shafi namu mai albarka, shekaru kusan 11 da suka gabata mun gabatar da jerin maƙaloli na kusan rabin shekara kan wayar salula da dukkan ɓangarori da abubuwan da suka shafeta. - Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 9 ga…
Ci Gaba A Fannin Kimiyyar Ƙere-Ƙere a Zamanin Yau
A tare da cewa an samu ci gaba a fannin ƙere-ƙere na asali, wato: “Mechanical Engineering”, sai dai, mafi girman abin da ya haifar da wannan sauyi mai ban mamaki a dukkan fannonin rayuwa – ba ma kimiyyar ƙere-ƙere kaɗai ba – shi ne ci gaban…
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (15)
An buga wannan maƙala ne a jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 25 ga watan Nuwamba, 2022.
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (14)
An buga wannan maƙala ne a ranar Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 18 ga watan Nuwamba, 2022.
Dambarwa: ‘Yan Sa’o’i Kaɗan Bayan Karɓan Ragamar Shugabancin Kamfanin Twitter,…
Shigansa hedikwatan kamfanin ke da wuya, nan take wasu daga cikin manyan ma’aikatan kamfanin suka ajiye aikinsu. Hakan ya biyo bayan bambancin ra’ayi ne da masu lura da al’amuran Twitter suka ce zai iya aukuwa tsakanin manyan ma’aikatan da…
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (13)
Bayan waɗannan hanyoyi da za ka iya amfani dasu wajen aika kira don jawo hankalin wanda kake son ya kira ka saboda karancin kuɗi dake layin wayarka, akwai wasu hanyoyin da kamfanonin suka samar a baya, waɗanda suka shafi aika saƙon tes ne…
