Matsaloli Da Hanyoyin Inganta Tsarin “Cashless” A Najeriya (1)
Ƙaranci da rashin ingancin wutar lantarki ya taimaka wajen haddasa tsadar rayuwa a Najeriya. Daga cikin abin da farashinsa ya haura cikin tsare-tsaren aiwatar da “Cashless” akwai caji da bankunan kasuwanci ke ɗirka wa masu ajiya dasu ko…
Alaƙar Tsarin “Cashless” Da Canjin Takardun Kuɗi
Tsarin “Cashless”, kamar yadda nayi bayani a baya, ya ƙunshi taƙaita amfani da takardun kuɗi ne a zahirin rayuwa wajen ta’ammali a tsakanin jama’a; ya Allah wajen saye da sayarwa ne, ko biyan kuɗaɗe a ma’aikatu ko kamfanoni, ko kuma aikawa…
Matsayin Tsarin “Cashless” A Yau
Za mu iya ganin ci gaban da aka samu ta hanyoyi da tsare-tsaren da babban banki, ta haɗin gwiwa da sauran kamfanonin hada-hadar kuɗaɗe, ya samar tare da aiwatar dasu daga lokaci zuwa lokaci. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 21 ga watan Afrailu,…
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (8)
A ɗaya ɓangaren kuma, an yi ta yunƙurin samar da hanyoyin shigar da ‘yan Najeriya cikin tsarin banki da hada-hadar kuɗi, ta hanyar wayar da kai da kuma sauƙaƙe hanyoyin isa ga waɗannan tsare-tsare da gwamnati ke ƙaddamarwa ta hanyar CBN. …
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (7)
Wannan tsari na Aika Kuɗi Kai-Tsaye, wato “Direct Debit”, na cikin hanyoyin da bankin CBN ke amfani dasu wajen aiwatar da wannan tsari na “Cashless” a Najeriya. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 7 ga watan Afrailu, 2023.
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (6)
A halin yanzu dai akwai na’urar ATM sama da dubu goma sha huɗu (14,000) a warwatse a faɗin ƙasar nan. Samar da wannan na’ura ta ATM na cikin hanyoyin da bankin CBN ke amfani dasu wajen aiwatar da wannan tsari na “Cashless” a Najeriya. -…
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (5)
Ƙarƙashin tsarin “Cashless”, bankin CBN ya samar da wannan tsari ne don rage yawan cunkoso a bankuna, da sawwaƙe hanyoyin cinikayya, da kuma bai wa mutane damar cirar kuɗaɗe cikin sauƙi. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 24 ga watan Maris, 2023.
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (4)
Masu fashin baƙi kan harkokin zaɓe a Najeriya sun tabbatar da cewa babu zaɓen da kuɗi yayi ƙarancin tasiri a cikinsa irin wannan da ya gabata. Dalilin kuwa ɗaya ne; an toshe dukkan hanyoyin da a baya ake amfani dasu wajen sayen ƙuru’u…
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (3)
Daga cikin manufofin tsarin "Cashless", akwai ƙoƙarin cika burin bunƙasa tattalin arziƙin ƙasa wanda a lokacin (2011) ake sa ran zai yiwu zuwa shekara ta 2020. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a 10 ga watan Maris, 2023.
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (2)
Marhalar farko ya fara aiki ne ranar 1 ga watan Janairu, 2012, inda bankin CBN ya ƙayyade bankunan kasuwanci daga jigilar takardun kuɗaɗe da kansu, zuwa amfani da kamfanonin jigilar takardun kuɗaɗe masu zaman kansu. - Jaridar AMINIYA,…
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (1)
Na zaɓi yin magana kan wannan maudu’i ne saboda alaƙar dake tsakanin wannan tsari na “Cashless” da ci gaban tsarin sadarwa na zamani a Najeriya. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 24 ga watan Fabrairu, 2023.
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu Fahimci Haƙiƙaninsu Ba…
A taƙaice dai, wannan sabuwar duniya ta Metaverse na kan haɓaka ne. Kuma ana sa ran nan da shekaru 10 masu zuwa, komai zai kankama. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 3 ga watan Fabrairu, 2023.
