Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere…
Fatanmu shi ne Mai Girma Shugaban Ƙasa ya wakilta wani sashe na jami’a da hukumomin gwamnati dake ƙarƙashin kulawarsa, don samar da wani tsari gamamme da zai motsa hanyoyin ci gaba a wannan fanni baki ɗaya. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 28…
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere…
Cibiyoyin bincike su ne ƙashin bayan ci gaban kowace ƙasa wajen kimiyya da ƙere-ƙere. Daga ƙasar Amurka zuwa Ingila, da Sin, da Malesiya, da Singafo, har zuwa ƙasar Indiya da Jafan, duk da cibiyoyin binciken ilmi suke taƙama. - Jaridar…
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere…
Duk da taɓarɓarewan ilmi a ƙasar nan, akwai cibiyoyin bincike masu ƙoƙarin ƙirƙiro hanyoyin samar da sababbin kayayyakin ƙere-ƙere a ƙasar nan. To amma saboda shi bincike wani abu ne da ake fara shi a takarda, kuma a ƙare shi a aikace,…
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere…
Hukumar Burtaniya ta taimaka wajen shigowa da bindigogi, da kayayyakin alatun ɗaki, da kekunan hawa, da takalma, kai hatta ababen shaye-shaye na barasa ta taimaka wajen shigowa da su. A wasu bangarorin Najeriya – musamman kudanci – hukumar…
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere…
Kafin zuwan turawan mulkin mallaka ƙasar nan, al’ummar wannan ƙasa na amfani da ne da hanyoyi daban-daban da suka ƙirƙira a fannin ƙere-ƙere. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 30 ga watan Yuni, 2023.
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere…
Kafin mu tsunduma cikin shawarwari, zan so tunatar da Mai Girma Shugaban Ƙasa kan ma’aunai da za su haska mana halin da ƙasarmu take ciki. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 23 ga watan Yuni, 2023.
Shawarwari Ga Gwamnatin Tarayya Kan Hanyoyin Ciyar Da Najeriya Gaba A Fannin Kimiyya Da Ƙere-Ƙere…
Mai Girma Shugaban Ƙasa, daga cikin dalilan da suka sa shafin Kimiyya da Ƙere-ƙere ganin dacewar gabatar da waɗannan shawarwari na musamman kan ci gaban wannan ƙasa ba a fannin kimiyyar sadarwar zamani kaɗai ba, har da fannin ƙere-ƙere,…
Nan Gaba Za A Fara Amfani Da Keɓantaccen Suna (Username), Maimakon Lambar Wayar Salula Don Rajista A…
Manufar samar da wannan tsari dai, shi ne don tabbatar da ƙarin tsaro ga masu amfani da wannan manhaja, musamman na lambobin wayarsu da kowa ke iya gani a Zaurukan WhatsApp a duk sadda ka aika saƙo. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 9 ga watan…
YouTube: Taska Mafi Tsada Da Haɗari a Intanet (3)
Mafi muni cikin ire-iren waɗannan tashoshi shi ne wanda ke ɗauke da hoton wani cikin manyan malamai a ɓangare ɗaya, a ɗaya ɓangaren kuma asa hoton wata mace cike da tsaraici, wai don a nuna abin da malamin ke magana ko fatawa a kai. -…
YouTube: Taska Mafi Tsada Da Haɗari a Intanet (2)
A shafin YouTube akwai tsofaffin saƙonnin bidiyo masu ɗauke da abubuwan tarihi da suka wuce da daɗewa; wasu ma tun kafin a samar da fasahar Intanet a duniya. - Jaridar AMINIYA, Jumma'a, 26 ga watan Mayu, 2023.
YouTube: Taska Mafi Tsada Da Haɗari a Intanet (1)
Saye wannan shafi ko dandali na YouTube daga waɗancan matasa yasa kamfanin Google ya jinginar da asalin shafinsa na bidiyo mai suna Google Video, ya kuma ci gaba da inganta tsari da kimtsin wannan manhaja ta YouTube har zuwa yadda take a…
Matsaloli da Hanyoyin Inganta Tsarin “Cashless” A Najeriya (2)
Dole ne bankunan kasuwanci su ƙara inganta tsarin sadarwa wajen aikawa da karɓan kuɗaɗe, tare da inganta manhajoji da tsare-tsaren da suke amfani dasu wajen bai wa mutane damar aikawa da karɓan kuɗaɗe cikin sauƙi. - Jaridar AMINIYA,…