Author
Baban Sadik
Baban Sadik marubuci ne, kuma mai bincike a fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwar zamani da tasirinsu ga al'umma a ƙasashen Afrika, musamman Najeriya. Ya tanadi wannan shafi ne don taskance dukkan maƙalolin da yake gabatarwa a shafinsa na "Kimiyya da Ƙere-Ƙere" a jaridar AMINIYA wanda ya faro tun shekarar 2006.
Sakonnin Masu Karatu (2007) (1)
Ga wasu daga cikin wasikun masu karatu nan da suka aiko a lokuta daban-daban. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2006)
Ga wasu daga cikin wasikun masu karatu nan da suka aiko a lokuta daban-daban. Da dama daga ciki na bayar da amsarsu. Ban kuma kawo sakonnin Imel ba, saboda karancin wuri. Mun gode, Allah Ya saka da alheri, amin.
Tsarin Babbar Manhajar Android (8)
Kashi na takwas kuma na karshe, cikin jerin kasidun dake nazari kan babbar manhajar Android.
Tsarin Babbar Manhajar Android (7)
Kashi na bakwai cikin jerin kasidun dake nazari kan babbar manhajar Android.
Tsarin Babbar Manhajar Android (6)
Kashi na shida cikin jerin kasidun dake nazari kan babbar manhajar Android.
Tsarin Babbar Manhajar Android (5)
Kashi na biyar cikin jerin kasidun dake nazari kan babbar manhajar Android.
Tsarin Babbar Manhajar Android (4)
Ga kashi na hudu cikin jerin kasidun dake nazari kan babbar manhajar Android. A sha karatu lafiya.
Tsarin Babbar Manhajar Android (3)
Ga kashi na uku cikin jerin kasidun dake nazari kan babbar manhajar Android. A sha karatu lafiya.
Tsarin Babbar Manhajar Android (2)
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun dake nazari kan babbar manhajar Android. A sha karatu lafiya.
Tsarin Babbar Manhajar Android (1)
A yau za mu fara bincike na musamman kan babbar manhajar wayar salula mai suna "Android". Wannan kasidar za ta dan yi tsayi, don haka za mu bi ta daki-daki. Wannan makon za mu fara ne da gabatarwa. A sha karatu lafiya.
Tsarin Amfani da Wayar Salula (9)
Kashi na 34 cikin jerin kasidun dake nazari na musamman kan wayar salula da dukkan abin da ya shafeta. A sha karatu lafiya.
