Sakonnin Masu Karatu (2009) (9)

Sabanin yadda nayi alkawari cikin shekarar da ta gabata cewa a duk mako zan rika buga sakonnin tes ko na Imel da masu karatu ke aikowa, tare da amsa su, hakan bai faru ba saboda shagala irin tawa.  Da fatan za a min hakuri kan abin da ya…

Sakonnin Masu Karatu (2009) (8)

A yau ma ga mu dauke da wasu cikin wasikun masu karatu. Kamar yadda muka sha fada kwanakin baya, cewa za mu daina amsa maimaitattun tambayoyi, don kauce wa tsawaitawa.  Duk wanda ke son yin tambaya, in da hali, zai dace ya binciki kasidun…

Sakonnin Masu Karatu (2009) (7)

Daga wannan mako in Allah ya yarda zamu rika kawo wasikun da kuke aiko mana iya gwargwadon hali, don kauce wa taruwansu.  A nan zamu rika amsa wasu cikin tambayoyin da kuke yi, tare da nuna godiya kan wadanda kuka aiko don nuna gamsuwarku.…

- Advertisement -

Sakonnin Masu Karatu (2009) (5)

Ga kadan cikin wasikun masu karatu nan kamar yadda muka saba kawowa lokaci-lokaci.  Wasu na riga na amsa su tun sadda aka aiko su, wasu kuma nayi alkawarin amsa su ne a wannan shafi; wasu sakonnin kuma ta hanyar wayar tarho aka yi su, na…

Sakonnin Masu Karatu (2009) (3)

Bayan dawowa daga hutun Sallah na lura muna da kwantai na wasikun masu karatu wadanda bamu amsa su ba, wadanda kuma suna dauke ne da tambayoyi masu ma’ana. Don haka wannan mako zamu dulmuya hannunmu ne cikin taskar wasikunku, don amsa…

Sakonnin Masu Karatu (2009) (1)

A kasidar da ta gabata wancan mako, mun kawo bayanai kan yadda kwamfuta take, da karikitanta da kuma ruhin, ko ran da ke gudanar da rayuwarta gaba data.  Har daga karshe muka sanar da mai karatu cewa asalin masu kera gangar-jikin kwamfuta,…

Sakonnin Masu Karatu (2008)

Ga wasikun masu karatu nan, tare da amsoshi.  Kamar yadda na sha sanarwa, idan akwai bukatar Karin bayanai masu tsawo, a rika rubutowa ne ta Imel, sai in samu damar bayar da gamsassun bayanai kan haka.  Muna mika sakon gaisuwarmu ga dukkan…