Author
Baban Sadik
Baban Sadik marubuci ne, kuma mai bincike a fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwar zamani da tasirinsu ga al'umma a ƙasashen Afrika, musamman Najeriya. Ya tanadi wannan shafi ne don taskance dukkan maƙalolin da yake gabatarwa a shafinsa na "Kimiyya da Ƙere-Ƙere" a jaridar AMINIYA wanda ya faro tun shekarar 2006.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (10)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (9)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (8)
A yau kuma ga mu dauke da wasu daga cikin tambayoyinku da kuka aiko ta wayar salula da hanyar Imel. Kamar yadda na sha sanarwa dai, duk tambayar da na riga na amsa ta a lokacin da aka aiko ban cika kawo su ba. Sai in na ga akwai wata…
Sakonnin Masu Karatu (2011) (7)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (6)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (5)
A yau kuma ga mu dauke da wasikunku da kuka rubuto don neman karin bayani ko kuma gamsuwa da kasidun da ke bayyana a wannan shafi a duk mako. Kafin nan, ina baiwa Malam Kamal Bala hakuri kan saba masa alkawari da nayi. A gafarce ni. Na…
Sakonnin Masu Karatu (2011) (4)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (3)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (2)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (1)
A yau kuma, kamar yadda muka saba lokaci zuwa lokaci, ga mu dauke da sakonninku da kuka aiko to tes. Galibin sakonnin da nake samu ta Imel nan take nake amsa su, musamman idan ba suna dauke ne da wasu bukatu da ke bukatar doguwar bincike…
Sakonnin Masu Karatu (2010) (11)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.