Author
Baban Sadik
Baban Sadik marubuci ne, kuma mai bincike a fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwar zamani da tasirinsu ga al'umma a ƙasashen Afrika, musamman Najeriya. Ya tanadi wannan shafi ne don taskance dukkan maƙalolin da yake gabatarwa a shafinsa na "Kimiyya da Ƙere-Ƙere" a jaridar AMINIYA wanda ya faro tun shekarar 2006.
Sakonnin Masu Karatu (2012) (1)
Saboda wasu dalilai da suka sha karfina ba zan samu ci gaba da kasidar da muka faro makonni uku da suka gabata ba a yau, sai dai mako mai zuwa in Allah yaso. A bi ni bashi don Allah. A yau ga wasu daga cikin sakonnin da kuka aiko a baya.…
Sakonnin Masu Karatu (2011) (21)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (20)
Wadannan sakonnin tsokaci ne da wasu cikin masu karatu suka rubuto. Sakon a fili yake, ba ya bukatar karin bayani ko wata amsa.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (19)
Ga ci gaban sakonninku da muka fara kawowa a makonnin baya. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (18)
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (17)
A yau ma kamar sauran lokuta za mu duba sakonninku ne. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (16)
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (15)
Ci gaban sakonnin da na fara amsa makon jiya. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (14)
A yau za mu koma taskar sakonninku ne. Ga kadan daga ciki na amsa. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (13)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (12)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
