Shafin Kimiyya Da Fasaha Ya Sauya Take
Na tabbata masu karatu sun lura da sauyin take da aka samu a wannan shafi, daga “Kimiyya da Fasaha” zuwa “Kimiyya da Kere-kere”. Hakan ba kuskure bane na mashin, lokaci ne yayi da ya kamata wannan sauyi ya samu. A takaice ma dai, har wasu…
