Hira da Edward Snowden (1)

Shahararren dan jarida Peter Taylor, wanda tsohon ma'aikacin BBC ne, ya samu daman hira da Edward Snowden, matashin nan dan kasar Amurka da ya hankado irin badakalar da ke kunshe shirin cibiyar tsaron kasar amurka na satar bayanan mutane da…

- Advertisement -

Waiwaye Kan Darussan Baya (7)

Ga duk wanda ya saba bibiyar wannan shafi tun farkon farawa, ya san mukan yi zama lokaci zuwa lokaci, don yin nazari kan kasidun da muka gabatar a baya, da fa’idar da suka samar, da kura-kuran da aka nusar dani a kai in har akwai, da…

Waiwaye Kan Darussan Baya (6)

Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya."  A yanzu shekarun wannan shafi namu shida kenan da watanni shida cif-cif.…

Waiwaye Kan Darussan Baya (5)

Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don tattaunawa da juna, da kuma yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya."  A yanzu shekarun wannan shafi namu biyar…