A kashi na uku mai karatu ya ci karo ne da bayanai dalla-dalla kan kimiyya da fasahar da suke qunshe cikin faifan CD, da falle-falle da aka sarqafe wuri xaya don inganta tsarin zubawa da sarrafa bayanai cikin sauki.
A halin yanzu za mu…
Satar Zati (Identity Theft) yana cikin miyagun abubuwan da suka fi komai shahara a kafafen sadarwa na zamanin yau. Daga wannan mako za mu fara gudanar da bincike don hankado irin matsalolin dake tattare da wannan nau'i na ta'addanci, da…