Daga cikin nau'ukan fasahan dake amfani da haske akwai "Laser Light", wanda a halin yanzu ake amfani da ita hatta a fannin likitanci. Wannan shi ne abin da za mu duba a wannan mako.
Kaddamar da tauraron dan adam da Najeriya tayi mai suna: "NigComSat-1", yana da fa'idoji da dama da al'umma za su iya samu muddin aka inganta tsarin sosai. A yau za mu dubi daya daga cikin wannan alfanu, kamar yadda hukumar ta tabbatar.
A yau mun dawo don ci gaba da bayani kan tsarin sadarwa ta wayar iska, inda za mu yi bayani kan wani tsari, makamancin tsarin da ya gabata na Bluetooth. Wannan tsari shi ne tsarin sadarwa ta amfani da fasahar sadarwa ta Infra-red. Kamar…
Fasahar GPRS ce ke lura da tsarin aikawa da karban sakonnin hotuna da bidiyo ta siginar rediyon wayar salula. Duk da cewa wannan tsari bai bunkasa a tsakanin kamfanonin sadarwar wayar salula ba, saboda rashin hanyar sadarwa mai inganci,…
A makon jiya mun yi tattaki ne zuwa dakin bincike don tsamo bayanai da suka shafi ma’ana, asali, tarihi da kuma bunkasar fasahar sadarwa ta Bluetooth, in da a karshe muka karkare da cewa wannan fahasar sadarwa ta bunkasa ne saboda tasirin…
A wannan mako mun dawo da wani sabon fanni, wanda ya kunshi tsarin sadarwa a tsakanin kayayyakin fasahar sadarwa ta amfani da wayar iska, wato abin da a Turance ake kira Wireless Communication. In Allah Ya yarda, za mu yi bayani ne kan…
Ga kashi na uku kuma na karshe, cikin jerin binciken da muke yi kan fasahar "Fibre Optics," sabuwar fasahar waya dake daukan sinadaran haske don aiwatar da sadarwa.
Daga cikin nau'ukan wayoyin dake dauke da sinadaran sadarwa a zamanin yau akwai nau'in "Fibre Optics", wanda ke samuwa ta hanyar gilasai da ake nikewa a dama shi kamar kunu. Daga wannan mako za mu fara bincike don fayyace hakikanin wannan…