Daidai lokacin da kamfanin Microsoft yake kaddamar da sabuwar babbar manhajarsa mai suna Windows 10, sashin Hausa na BBC sunyi hira dani don fayyace hakikanin siffofin wannan manhaja, tare da dalilin da yasa kamfanin yake bayar da ita…
Shahararren dan jarida Peter Taylor, wanda tsohon ma'aikacin BBC ne, ya samu daman hira da Edward Snowden, matashin nan dan kasar Amurka da ya hankado irin badakalar da ke kunshe shirin cibiyar tsaron kasar amurka na satar bayanan mutane da…
Steve Jobs, wato shugaban kamfanin Apple dake kasar Amurka dai Allah yai masa rasuwa. Saboda wannan munasaba muka ga dacewar kawo wani jawabi da yayi wa dalibai yayin yaye su a Jami'ar Standford dake kasar Amurka, a shekarar 2005. Wannan…