Hanyoyin Kwarewa a Fannin Fasahar Sadarwa (1)
Daga wannan mako in Allah Yaso, za mu fara fadakar da masu karatu kan fannonin da mutum zai iya kwarewa a kai cikin fannin kimiyyar fasahar sadarwa na zamani, wato "Information Communications Technology." Kasidar yau dai gabatarwa ce. A…
