Browsing Tag
Kimiyya
Sakonnin Masu Karatu (2010) (7)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2008)
Ga wasikun masu karatu nan, tare da amsoshi. Kamar yadda na sha sanarwa, idan akwai bukatar Karin bayanai masu tsawo, a rika rubutowa ne ta Imel, sai in samu damar bayar da gamsassun bayanai kan haka. Muna mika sakon gaisuwarmu ga dukkan…
Hasashen Hanyar Inganta Samar da Bayanai ta Tauraron Dan Adam a Najeriya
Kaddamar da tauraron dan adam da Najeriya tayi mai suna: "NigComSat-1", yana da fa'idoji da dama da al'umma za su iya samu muddin aka inganta tsarin sosai. A yau za mu dubi daya daga cikin wannan alfanu, kamar yadda hukumar ta tabbatar.
Kimiyyar Kur’ani Da Ta Zamani: A Ina Aka Hadu? (5)
Wannan shi ne kashi na karshe, ko ince inda za mu dakata a halin yanzu. Ina sa ran nan gaba zan ci gaba da bincike a wannan fanni, don samar da gamewa. Da fatan masu karatu sun amfana.
Kimiyyar Kur’ani Da Ta Zamani: A Ina Aka Hadu? (4)
Idan masu karatu na tare damu, bamu gushe ba wajen kawo hujjoji daga Kur’ani kan ittifakin da ke tsakanin malaman kimiyyar sararin samaniya da na halittu kan gaskiyar abin da ke cikin Kur’ani wanda ya shafi kwarewa da ilimin da suke…
Kimiyyar Kur’ani Da Ta Zamani: A Ina Aka Hadu? (3)
Wannan shi ne kashi na uku cikin jerin kasidun da muke bincike na musamman kan alakar dake tsakanin kimiyyar Kur'ani da ta Zamani. A sha karatu lafiya.
Kimiyyar Kur’ani Da Ta Zamani: A Ina Aka Hadu? (2)
Wannan shi ne kashi na biyu cikin jerin kasidun da muke bincike na musamman kan alakar dake tsakanin kimiyyar Kur'ani da ta Zamani. A sha karatu lafiya.
Kimiyyar Kur’ani Da Ta Zamani: A Ina Aka Hadu? (1)
Mun samu tambaya daga daya daga cikin masu karatu, wanda yake son sanin alakar dake tsakanin fahimtar malaman kimiyya na zamani kan abubuwan da suka shafi kimiyya, da kuma bayanin wasu abubuwa na kimiyya da Al-Kur'ani mai girma yayi. Shin,…
Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya: Wa Ke Samar Da Tunani? (8)
Ga kashi na takwas kuma na karshe, kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. Da fatan masu karatu sun amfana da dan abin da na gabatar. A sha karatu…
Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya: Wa Ke Samar Da Tunani? (7)
Ga kashi na bakwai kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya: Wa Ke Samar Da Tunani? (6)
Ga kashi na shida hudu kan binciken da muke yi wajen kokarin fahimtar bangaren dake samar da tunani, tsakanin kwakwalwar dan adam da kuma zuciyarsa. A sha karatu lafiya.
