Masu karatu, cikin yardar Allah, yau za mu fara tunkudo muku littafin Dakta Adnan Abdulhamid na Kwalejin Ilmi da ke Kano, malami a fannin Ilmin Kasa (Geography). Wannan littafi mai take: "Why Astronomy? - Personal Experience of a Muslim…
A kashi na karshe, kasidarmu ta dubi alakar dake tsakanin kimiyya da kuma mu'ujizar Annabawa ne. Sannan ta tantance hakikanin gaskiyar lamarin wannan hoto.
Ga kashi na na kasidar dake mana bayani kan tsaga a jikin wata. A wannan mako mun yi bincike ne kan asalin hoton dake yawo a Intanet. A sha karatu lafiya.
Idan aka harba tauraron dan adam cikin falaki, wani irin rayuwa yake yi? Me da me yake bukata don gudanar da rayuwarsa? Wadannan su ne mahimman abubuwan da kasidar wannan mako za ta mana darasi a kai. Kashi na hudu kenan cikin jerin…
A kashi na uku dai bayani ne cikakke kan yadda ake harba tauraron dan adam cikin falaki. Wannan aiki ne gagarumi, kuma ya kunshi abubuwa da dama na kimiyyar kere-kere da sararin samaniya. A sha karatu lafiya.
A kashi na biyu cikin bincikenmu dai mun dubi ma'anar tauraron dan adam ne, a ilimance, da kuma nau'ukansu, kamar yadda suke a sararin samaniya. Kasidar na da dan tsayi, amma akwai fa'idoji masu dimbin yawa a cikinta kuma. A sha karatu…