Yadda Na’urar ATM Ke Aiki (1)
Bayan kasidar da muka gabatar a shekarun baya kan manyan matsalolin tsarin ATM a Najeriya, a halin yanzu wannan fasaha ta habbaka, kuma masu amfani da ita sun yawaita. Hakan ya dada taimakawa wajen samun karin ingancin tsari da mu'amala da…
