Hanyoyi 9 Da Fasahar AI ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (6)
Bayan waɗannan hotuna da fasahar AI ta sawwaƙe samar dasu, akwai bidiyo da har wa yau ake iya samarwa kai tsaye. Sannan cikin wannan shekara ta 2023 ne aka samu yawaitar yaɗuwar bidiyon bogi da ake iya samarwa ta amfani da hotuna.…
