Hanyoyi 9 Da Fasahar AI ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (5)
Bayan dukkan waɗannan ƙudurori na basira da wannan zubi na ChatGPT 4 ta ƙunsa, tana iya ƙirƙiro maka abubuwa da dama, ba wai yin nazari kan abin da ka loda mata kaɗai ba. Misali, tana iya rubuta maka waƙa, sannan ta waƙe maka shi cikin…