Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (1)
A bayyane yake cewa abin da yafi yaduwa na littattafai cikin harshen Hausa labaru ne kirkirarru, wanda kuma galibi jigon soyayya yafi yawa a ciki. Ta la'akari da yadda duniya ke ci gaba ta hanyar kimiyyar sadarwa da kere-kere a yau, akwai…
