Browsing Tag
Dandalin Abota
Sakonnin Masu Karatu (2011) (11)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (10)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2011) (8)
A yau kuma ga mu dauke da wasu daga cikin tambayoyinku da kuka aiko ta wayar salula da hanyar Imel. Kamar yadda na sha sanarwa dai, duk tambayar da na riga na amsa ta a lokacin da aka aiko ban cika kawo su ba. Sai in na ga akwai wata…
Sakonnin Masu Karatu (2011) (7)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Yadda Aka Gina Manhaja da Shafukan Facebook (4)
Ga kashi na hudu cikin jerin kasidun dake mana bayanin tsari da yadda aka gina manhaja da shafukan Dandalin Facebook. A sha karatu lafiya.
Yadda Aka Gina Manhaja da Shafukan Facebook (3)
Ga kashi na uku cikin jerin kasidun dake mana bayanin tsari da yadda aka gina manhaja da shafukan Dandalin Facebook. A sha karatu lafiya.
Yadda Aka Gina Manhaja da Shafukan Facebook (2)
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun dake mana bayanin tsari da yadda aka gina manhaja da shafukan Dandalin Facebook. A sha karatu lafiya.
Yadda Aka Gina Manhaja da Shafukan Facebook (1)
Da yawa cikin masu karatu kan tambayi wai shin, da wace irin fasaha ce aka gina manhaja da Dandalin Facebook ne? A yau za mu fara bayani dalla-dalla, sanka-sanka, kan wadannan hanyoyi, da nau'ukan fasahohin da aka yi amfani dasu. Abin da…
Manyan Katobara a Dandalin Facebook (2)
Kashi na biyu cikin jerin labarin nau'in katobarar da wasu ke yi a dandalin Facebook. Fadakarwa ce ga matasanmu da sauran al'umma baki daya. A sha karatu lafiya.
Manyan Katobara a Dandalin Facebook (1)
A yau za mu fara duba wasu manyan katobara da wasu suka yi a Dandalin Facebook. Wannan tsaraba ne na rairayo mana daga shiri na musamman da gidan talabijin din kasar Kanada mai suna CBC ya gabatar mai take: "Facebook Follies." Wannan…
Rayuwar Matasanmu a Dandalin Abota (2)
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidunmu kan fadakarwa ga matasa. Wannan karon mun dubi yadda suke rayuwa a Dandalin Facebook ne musamman a cikin watan Ramala mai alfarma.
