Hanyoyi 9 Da Fasahar AI ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (7)
Me zai faru idan kwamfutocin dake sarrafa makamai da madatsun wutar lantarki, da sauran abubuwan da rayuwar duniya gaba ɗaya suke dogaro akansu, suka fi ɗan adam basira kuma suka fara sarrafa kansu ta hanyar da za ta jefa rayuwar duniya…