Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (14): Idan Bera da Sata…(4) Baban Sadik Oct 9, 2018 0 Wannan shi ne kashi na karshe a jerin tunatarwa kan gyara halaye don samun ci gaban kasa mai kyau.
Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (13): Idan Bera da Sata…(3) Baban Sadik Oct 9, 2018 1 Sai mun gyara halayenmu da dabi'unmu da alakokinmu da junanmu sannan kasa za ta gyaru. Wajibi ne kowa ya kamanta daidai cikin ayyukansa.
Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (12): Idan Bera da Sata…(2) Baban Sadik Oct 9, 2018 0 Wajibi ne kowane dan Najeriya ya gyara halinsa, wajen kasuwanci ko mu'amalarsa da sauran jama'a, muddin muna son gamawa lafiya.
Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (11): Idan Bera da Sata…(1) Baban Sadik Oct 9, 2018 1 Idan shugabbanninmu na da laifi wajen lalacewar kasarmu kamar yadda muke yawaita fadi, to, a daya bangaren, mu ma muna da namu laifin. Dole ne kowa ya gyara.