Browsing Category
Wayar Salula
Ma’ana da Tsarin Wayar Salula
Daga wannan mako za mu fara gudanar da bincike na musamman a duk mako kan abin da ya shafi wayar salula gaba…
An Samar da Manhajar “BBM” Ga Wayoyi Nau’in Android
A baya babu wayar salular dake dauke da manhajar BBM sai wayar salula nau'in BlackBerry. Amma a halin yanzu…
Hadarin Amfani da Wayar Salula Yayin Tuki
Mu'amala da wayar salula a halin tukin mota ko babur abu ne mai hadari matuka. A wannan mako za mu dubi abin da…
Matashiya Kan Mu’amala da Intanet a Wayar Salula
Idan masu karatu basu mance ba, mun yi ta gabatar da bayanai da kasidu kan abin da ya shafi mu’amala da fasahar…
Fasahar Intanet a Wayar Salula (2)
Kashi na biyu kan batun mu'amala da Intanet a wayar salula.
Fasahar Intanet a Wayar Salula (1)
Bayani takaitacce kan yadda intanet ke samuwa a wayar salula. A sha karatu lafiya.
Kwarewa a Fannin Gyara Wayar Salula (Mobile Phone Repairs)
Wannan kashi na tara kenan cikin fadakarwar da muka faro a makon jiya kan hanyoyin da mai karatu zai iya kwarewa a…
Kamfanin Nokia Ya Sayi Babbar Manhajar “Symbian”
Babbar manhajar wayar salula mai suna "Symbian" ita ce ke gudanuwa a kusan dukkan wayoyin salula na wannan zamani…
Kamfanin “Etisalat” Ya Iso Birnin Abuja
An samu kari daga cikin kamfanonin sadarwa na wayar salula masu lasisi a kasarmu Najeriya. Amaryar da muka yi ita…
Tsarin Manhajar WhatsApp (1)
Manhajar WhatsApp na cikin sababbin manhajojin wayar salula (Mobile Application) da suke tashe a yanzu, kuma ana…
