Browsing Category
Intanet
Fasahar Intanet: Daga Shekarar 1989 – 2009
Makonni biyu da suka gabata ne aka gabatar da bukuwa da tarurrukan bita da nazari da kuma tsokaci kan cikar fasahar…
Dunkulallun Ka’idojin Mu’amala a Intanet (3)
A wannan karo ma mun ci gaba da bayani ne kan ka'idojin mu'amala a Intanet. A sha karatu lafiya.
Dunkulallun Ka’idojin Mu’amala a Intanet (2)
Wannan kashi na biyu kenan kan Ka'idojin Mu'amala a Intanet. Mun kawo ka'idoji guda goma. Sauran na tafe a…
Dunkulallun Ka’idojin Mu’amala a Intanet (1)
Bayan makonni hudu da muka kwashe muna ta shan bayanai kan nau’ukan fasahar sadarwa da ke kunshe cikin Intanet, a…
Alakar Intanet da Harkokin Rayuwa (5)
Wannan shi ne kashi na karshe na bayani kan alakar Intanet da harkokin rayuwa. Da fatan mai karatu zai fa'idantu…
Alakar Intanet da Harkokin Rayuwa (4)
Wannan ci gaba ne daga kasidar makon jiya, inda muke bayani kan fa'idojin da ke tattare da aiwatar da harkokin…
Alakar Intanet da Harkokin Rayuwa (3)
Makonni biyu da suka gabata mun kawo bayanai kan alakar da ke tsakanin Intanet da harkokin yau da kullum. Inda muka…
Alakar Intanet da Harkokin Rayuwa (2)
A kasidar da ta gabata mun yi mukaddima kan abin da ya shafi harkokin rayuwa a mahallin Intanet. A wannan mako mun…
Alakar Intanet da Harkokin Rayuwa (1)
Fasahar Intanet wata duniya ce da mutane ke gudanar da rayuwarsu kwatankwacin rayuwar da suke gudanarwa a rayuwa ta…
Amfanin Fasahar Intanet
A ƙasidar da ta gabata, na yi alƙawari cewa zan turo bayanai kan yadda ake Gina Gidan Yanar Sadarwa (Web Designing)…
