Browsing Category
Fasaha
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (4)
Masu fashin baƙi kan harkokin zaɓe a Najeriya sun tabbatar da cewa babu zaɓen da kuɗi yayi ƙarancin tasiri a…
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (3)
Daga cikin manufofin tsarin "Cashless", akwai ƙoƙarin cika burin bunƙasa tattalin arziƙin ƙasa wanda a lokacin…
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (2)
Marhalar farko ya fara aiki ne ranar 1 ga watan Janairu, 2012, inda bankin CBN ya ƙayyade bankunan kasuwanci daga…
Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (1)
Na zaɓi yin magana kan wannan maudu’i ne saboda alaƙar dake tsakanin wannan tsari na “Cashless” da ci gaban tsarin…
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu…
A taƙaice dai, wannan sabuwar duniya ta Metaverse na kan haɓaka ne. Kuma ana sa ran nan da shekaru 10 masu zuwa,…
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu…
Fasaha ta biyu da galibin jama’a suka jahilci yadda take a aikace, ita ce fasahar “Metaverse”. Wannan fasahar dai…
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu…
Manufar samar da fasahar AI shi ne, maimakon aikin da kake yi akan kwamfuta, ta hanyar ba ta umarni kai tsaye,…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (3)
A nan gida Najeriya ma mun ga tasirin wannan fasaha. A farkon bayyanar wayar salula jama’a sun fuskanci caji mai…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (2)
Saboda shaharar fasahar saƙon tes, a ƙasar Jafan an samu yaɗuwar wata sabuwar hanyar yaɗa adabi a shekarar 2003,…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (1)
Ga masu bibiyar wannan shafi namu mai albarka, shekaru kusan 11 da suka gabata mun gabatar da jerin maƙaloli na…
Dambarwa: ‘Yan Sa’o’i Kaɗan Bayan Karɓan Ragamar Shugabancin…
Shigansa hedikwatan kamfanin ke da wuya, nan take wasu daga cikin manyan ma’aikatan kamfanin suka ajiye aikinsu. …
Nazari Kan Karin Harajin Kudin Kiran Waya Da Na “Data”
An kiyasta cewa idan wannan sabuwar doka ta Karin haraji ta fara aiki, kamfanonin wayar salula za su kara yawan…
