Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (2)

Tsarin “Cloud Computing” wata hanya ce da kamfanonin sadarwar Intanet – irin su Google, da Microsoft, da Amazon – suka samar, wacce ke baiwa duk wanda yayi rajista damar adana bayanansa a ma’adanarsu kai tsaye, ta hanyar wata manhaja ta…

Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (1)

Abin da wannan sabuwar fasaha ta kunsa shi ne, kusantar da cibiyoyin sarrafa bayanai zuwa ga masu amfani da na’urorin sadarwa na zamani.  Ma’ana, gina wuraren da ke dauke da kwamfutoci da na’urorin da za su rika sarrafa bayanan da mutane ke…

Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (3)

Ana amfani da manhajar “Smart Contract” wajen rajistar inshora, da taskance bayanan marasa lafiya a asibitoci, da yin rajistar lasisin motoci, da taskance bayanan kadarorin jama’a, da taskance bayanan da suka shafi kayayyakin abinci da wasu…

Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (2)

A takaice dai, wannan tsari na fasahar “Blockchain”, gamammen tsari ne na taskar bayanan cinikayya da hada-hadar kasuwanci dake warwatse a giza-gizan sadarwa na duniya (Distributed Ledger System – DLS), wanda idan aka shigar da bayanai…

Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (1)

Kamar yadda na sanar a sama, daga wannan mako zuwa makonni biyu dake tafe za mu yi nazarin Fasahar Blockchain ne, tare da alakarta da tsarin wannan marhala da muke fuskanta na sadarwa, da kuma tsarin hada-hadar kudi ta hanyar na’urori da…

- Advertisement -

Sakonnin Masu Karatu (2022) (3)

A duk sadda ka matsa alamar “Like” dake wani shafi (Page), ko karkashin wani rubutaccen sako (Text Post), ko hoto (Image Post), ko bidiyo (Video Post), za a wallafa sunanka a jerin wadanda suka ga wannan sako, kuma suka nuna sha’awarsu…

Sakonnin Masu Karatu (2022) (2)

Dandalin Facebook ya samar da wani tsari da ke baiwa mutane damar rufe shafinsu da zarar sun rasu.  Galibi an fi amfani da wannan tsari a kasashen da suka ci gaba.  Dangane da haka, da zarar wani ya mutu, kuma ‘yan uwansa suka sanar da…

Sakonnin Masu Karatu (2022) (1)

Da farko dai, su shafukan Facebook (Facebook Page) an kirkiresu ne don baiwa mutane shahararru da kamfanoni da kungiyoyin da kuma kasashe ko hukumomin dake son tallata manufofi ko hajojinsu da ra’ayoyinsu ko kuma, a wani lokacin ma, don…