Lilo da Tsallake-Tsallake a Intanet (Web Browsing)
A ƙasidar da ta gabata, mun gabatar da taƙaitaccen bayani kan Gina Gidan Yanar Sadarwa (Web Design), da abubuwan da mai ginin ke buƙata kafin ya fara aikinsa. A wannan makon kuma ga mu ɗauke da bayanai kan yadda mai ziyara zai yi Lilo da…
