Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya: Wa Ke Samar Da Tunani? (1)
Daga cikin dadaddun muhawara a duniya akwai muhawarar da ke kokarin tabbatar da shin, tsakanin kwakwalwa da zuciya, wanne ne daga cikinsu yake haddasa tunani? Daga wannan mako za mu fara bincike kan wannan muhawara a ilmance, ta bangaren…
