- Advertisement -

Fasahar Sadarwa ta Infara-Red

A yau mun dawo don ci gaba da bayani kan tsarin sadarwa ta wayar iska, inda za mu yi bayani kan wani tsari, makamancin tsarin da ya gabata na Bluetooth.  Wannan tsari shi ne tsarin sadarwa ta amfani da fasahar sadarwa ta Infra-red.  Kamar…