Tsarin “Cashless” Da Hanyoyin Inganta Shi a Najeriya (4)
Masu fashin baƙi kan harkokin zaɓe a Najeriya sun tabbatar da cewa babu zaɓen da kuɗi yayi ƙarancin tasiri a cikinsa irin wannan da ya gabata. Dalilin kuwa ɗaya ne; an toshe dukkan hanyoyin da a baya ake amfani dasu wajen sayen ƙuru’u…
