Ka’idojin Mu’amala da “Password” (12)
Ga kashi na 12 kuma na karshe, cikin jerin kasidun dake nazari kan "Kalmar Sirri", wato "Password" da mahimmancinsa ga mai mu'amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Baban Sadik marubuci ne, kuma mai bincike a fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwar zamani da tasirinsu ga al'umma a ƙasashen Afrika, musamman Najeriya. Ya tanadi wannan shafi ne don taskance dukkan maƙalolin da yake gabatarwa a shafinsa na "Kimiyya da Ƙere-Ƙere" a jaridar AMINIYA wanda ya faro tun shekarar 2006.
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.