- Advertisement -

Sakonnin Masu Karatu (2017) (20)

A yau ga mu dauke da wasu daga cikin sakonnin da na samu ta wayar salula da kuma Imel.  Ina kara kira ga masu aiko sakonni cewa a rika hadawa da cikakken suna da kuma adireshi; ko kuwa a ta wayar salula aka aiko.  Nan gaba duk sakon da aka…