Gaskiya da Gaskiya (12): Idan Bera da Sata…(2)
Wajibi ne kowane dan Najeriya ya gyara halinsa, wajen kasuwanci ko mu'amalarsa da sauran jama'a, muddin muna son gamawa lafiya.
Baban Sadik marubuci ne, kuma mai bincike a fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwar zamani da tasirinsu ga al'umma a ƙasashen Afrika, musamman Najeriya. Ya tanadi wannan shafi ne don taskance dukkan maƙalolin da yake gabatarwa a shafinsa na "Kimiyya da Ƙere-Ƙere" a jaridar AMINIYA wanda ya faro tun shekarar 2006.
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.